Contact Information

Progress Radio 97.3 FM Gombe -Nigeria Plot 5988, Tumpure, Bauchi Road, Gombe Nigeria

We Are Available 24/ 7. Call Now.
News Politics Security

Gwamnonin APC zasu dakile ta’addanci

Gwamnonin jam’iyar APC sun jadadda kudurin su na dakile ta’addanci a shiyyar arewa maso gabashin kasan nan. Sunyi alkawarin bada gudunmawan kudi ga harkar tsaro